<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Ka Lura LW432</title>
<lyrics>[V1]
 KORUS
 Ka lura ɗan'uwa ka lura
 Biyayya ta fi haɗaya
 Jin magana kuma ya fi kitsen raguna
 Ka lura.

[V2]
 1) Ko Ubangiji na murna da yawan haɗayu
 Ko Ubangiji na murna da yawan sacrifice
 Biyayya ta fi haɗaya
 Jin magana kuma ya fi kitsen raguna, ka lura.
 Korus

[V3]
 2) Ko Ubangiji na murna da yawan zakka
 Ko Ubangiji na murna da yawan zuwa Ekklesiya
 Biyayya ta fi haɗaya
 Jin magana kuma ya fi kitsen raguna, ka lura.
 Korus

[V4]
 3) Tayaswa na kama da zunubi maita
 Taurin kai kamar tsafi da serafin (ko talakai)
 Biyayya ta fi haɗaya
 Jin magana kuma ya fi kitsen raguna, ka lura.
 Korus</lyrics>
<hymn_number>432</hymn_number>
</song>